Jihar Kaduna
Rahotannin dake fitowa daga jihar Kaduna sun nuna cewa, 'yan bindigan da suka sace dalibai a makarantar Bethel Baptist, sun sake aike wa da sabuwar bukata.
El-Zakzaky da matarsa sun cilla wani boyayyen wuri a Abuja bayan da kotu ta wanke su daga laifukan da ake zarginsu dashi. Rahoto ya bayyana yadda lamarin yake.
Miyagun 'yan bindiga sun sako babban basaraken jihar Kaduna, Danladi Gyet Maude, wanda aka sace a jihar Nasarawa a ranar Litinin da ta gabata, Daily Trust tace.
Rahotanni sun tabbata cewa, kotu ta wanke malamin mazhabar shi'an nan, Malam Zakzaky, daga zargin da ake masa tare da matarsa Zeenatu a yau a jihar Kaduna.
Dan takarar jam'iyyar All Progressive Chairmanship Congress (APC) na karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna, Alamkah Dominic Usman wanda aka fi sani Cashman ya.
Yayin da ake cigaba da jimamin sace babban basaraken gargajiya a jihar Kaduna, ɓarayin sun kira ɗaya daga cikin iyalan Basaraken inda suka nemi a haɗo fansa.
Yayin da jihar Kaduna ke kara faɗawa cikin ƙalubalen sace-sacen mutane musamman sarakuna, wasu da ba'asan ku su waye ba sun yi awon gaba da wani basaraken Jaba.
Dalibai uku na babbar makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun tsero daga hannun miyagun 'yan bindiga da suka yi garkuwa da su, Daily Trust ta tattaro hakan.
Bayan sakin 28 daga cikin dalibai 121 da suka sace a makarantar Bethel Baptist Kaduna, yan bindigan sun bayyana tsarin da zasu bi wajen sakin ragowar daliban.
Jihar Kaduna
Samu kari