Jihar Kaduna
Jam’iyya All Progressives Congress ta lashe kujeru 15 cikin 17 da aka bayyana sakamakon su a Kaduna, yayin da jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe sauran biyun.
Gwamna Nasir El-Rufai ya nemi Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) da ta daidaita makin daliban arewa da takwarorinsu na kudu.
A sakamakon tashi tsaye da gwamnati ta yi wurin kawo karshen ta'addanci a wasu jihohin arewa, dakarun soji suna ta kai dakawowa tsakanin Zamfara da wasu jihohi.
A ci gaba da sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, PDP ta sake lallasa jam'iyyar APC a karamar hukumar Jaba ta jihar Kaduna, inji sanarwa.
A kokarin magance matsalolin tsaro, gwamna Malam Nasiru El-Rufai ya yi alkawarin magance matsalolin tsaro a jihar Kaduna har ma da na Filato dake makwabtaka.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabon doka na haramta safarar dabbobi zuwa cikin jihar da kuma fita da su daga ranar yau Alhamis, 2 ga watan Satumba 2021.
'Yan sanda sun yi nasarar cafke wani dan bindiga da aka gano shi yake kitsa sace-sacen dalibai da kashe su a wasu sassan jihar Kaduna. An gano abubuwan mamaki.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabbin dokoki guda biyu a jihar, inda aka haramta cin kasuwannin mako-mako da kuma haramta sayar da fetur a cikin jarkoki.
Wata kawar dan sanatan da aka hallaka a jihar Kaduna ta bayyana wasu abubuwan da suka faru kafin mutuwarsa. Ta ce an shiga gidansa kafin mutuwarsa da wata biyu.
Jihar Kaduna
Samu kari