Jihar Kaduna
An kama wasu mutane 2 da ake zargin su na da masaniya akan kisan Abdulkareem Na’Allah, dan Sanata Bala Ibn Na’Allah mai shekaru 36,Daily Trust ta ruwaito hakan.
Wata kotun shari'a da ke zama a Magajin Gari, Kaduna, a ranar Laraba ta umarci wani malamin makaranta,Yusuf Yusuf da ya datse dukkan wata soyayya da ke tsakani.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta tsige Mohammed Inuwa, shugaban masu rinjaye na majalisar, An tsige Inuwa, mai wakiltar mazabar Doka/Gabasawa a ranar Laraba
Hukumar ta DSS ta kuma umarci Hukumar Tsaro ta NSCDC da ta tsaurara matakan tsaro a yankunan da aka ambata da tare da kasancewa a cikin shirin ko ta kwana.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutum biyar ’yan gida daya a Unguwar Sauri a Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna, na neman a ba su miliyan 20 don sakinsu.
Wani lamari mai ban tsoro ya afkawa Milgoma da ke kallon asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Shikan Zaria a jihar Kaduna. Yan bindiga sun isa Milgoma
Wasu 'yan bindiga sun sace wani limamin cocin Katolika a masarautar Ikulu sannan kuma sun kashe wasu 11 a kauyen Apiye Jim duk a karamar hukumar Zangon Kataf.
A halin yanzu ‘Yan bindigan da ke aikata ta’asa a jihar Zamfara suna ta tserewa sakamakon matakan tsaro da gwamnati ta dauka da kuma aikin soji da ke gudana.
Kaduna- Wani babban ɗan kasuwa a jihar Kaduna, ya shigar da karar tsohuwar matarsa gaban kotun musulunci, inda yace sam ba shi da alaƙa da jaririn da ta haifa.
Jihar Kaduna
Samu kari