Jihar Kaduna
Wasu gungun ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari anguwar Kuregu da ke Wusasa a Zariya, Jihar Kaduna inda suka kashe mutum biyu da sace malami.
Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya ya ce sun cafke mutane guda uku da ake zargi da hannu a sace dalibai sama da 100 na makarantar Baptist Baptist, Kaduna.
Gwarazan jami'an rundunar yan sandan ƙasar nan, sun samu nasarar kame mutum uku daga cikin waɗanda suka yi garkuwa da ɗaliban makarantar Bethel Baptist Kaduna.
Rikici tsakanin gwamnan kudu da na Arewa ya kai makura, inda gwamnan kudu ya ce na Arewa na kokarin tallafawa barnar 'yan bindiga a yankunan kudancin kasar.
Kungiyar cigaban katafawa ta jihar Kaduna, ACDA ta koka da yadda 'yan fashin daji suka kewaye yankunansu, Shugaban kungiyar Dr. Samuel Achie ya sanar da hakan.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Talata, ya ce jiharsa ta fara aikin naira biliyan goma na gina wurin kiwo ga makiyaya a jihar Kaduna, Daily Trust.
'Yan sandan da suka yi murabus sun fita zanga-zangar lumana kan rike musu kudade da hukumar fansho ta jihar Kaduna ta yi a ranar Litinin,Daily Trust ta ruwaito.
A daren Lahadi ne miyagun 'yan bindiga suka kutsa yankin Zunuruk Agban da ke yankin Kagoro a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna,Daily Trust ta tattaro hakan.
A yau ne aka samu labarin mutuwar wani tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia. legit ta tattaro muku bayanan da ya kamata ku sani akansa.
Jihar Kaduna
Samu kari