Jihar Kaduna
Kotun shari'a da ke zamanta a Magajin Gari, Jihar Kaduna, a ranar Laraba ta bada umurnin a yi wa wani treda mazaunin Bakin Dogo, Abdulhamid Yakubu bulala 80 sab
Muhammad Hafiz Bayero, babban abokin Bello El-Rufai, babban dan gwamnan jihar Kaduna, shi ne Gwamna Nasir El-Rufai ya nada a matsayin mai gudanarwar na Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gabatar da kasafin kudin 2022 ga majalisar dokokin jihar Kaduna a yau Talata 12 ga watan Oktoba na 2021.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sake sauye-sauye a bangarori daban-daban na hukumomi da ma'aikatun jihar ta Kaduna. Ga jerin sauye-sauyen nan.
Malam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya nada Khalil Nur Khalil, mai shekaru 28 a matsayin shugaban cibiyar habaka zuba hannu jari ta jihar Kaduna,KADIPA.
Tun a shekarar 2019 gwamna Nasir El-Rufai ya nada Malam Ismail Umaru Dikko a matsayin Darekta Janar na KASUPDA. Kafin nan yana cikin masu ba gwamna shawara.
Masu garkuwa a ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun fara tambayar dafaffen abinci a matsayin kuɗin fansa. Ƴan bindigan sun janye kai hare-hare a wasu
Miyagun 'yan bindiga sun sake sako karin dalibai biyar na makarantar Bethel Baptist da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Rabaren Israel ya tabbatar.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Kaduna ta fitar da hotunan bindigu da harsasai da ta kwato daga hannun 'yan bindiga a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Kad
Jihar Kaduna
Samu kari