Jihar Kaduna
Jami'an NDLEA sun yi ram da wasu mutane biyu da suke kai wa 'yan bindiga wayoyin sadarwar da duk da an katse hanyoyin sadarwa suna aiki. Mun sami hotunansu.
Mai martaba Sarkin Masarautar Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli, ya bayyana tsantsar damuwar sa bisa yawaitar matsalolin tsaron a yankin Arewacin Najeriya.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da fara aikin katse hanyoyin sadarwa a jihar Kaduna domin ba jami'an tsaro damar magance matrsalolin tsaro a jihar ta Kaduna.
A ranar Talata, jami'an tsaro sun kara samo gawawwaki uku a kauyukan Madamai da Kacecere da ke kananan hukumomin Kaura da zangon Kataf, lamarin da yasa yawan.
Sanata ya bayyana batutuwa kan yadda illar 'yan bindiga ta shafi yankinsa, ta kuma addabi yankuna da dama a kasar bayan ya fadi wasu maganganu a farfajiyar maja
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
A wani harin mayar da martani, wasu mutane da ba a san ko su waye ba a kauyen Kacecere da ke karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna sun halaka rayuka 8.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da samun nasarar damke wasu masu garkuwa da mutane biyar a Kaduna, kuma ta dakile harin satar mutane a Zariya.
Wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga da ya shiga hannun jami'an tsaro, ya bayyana abubuwan da ke faruwa, domin kuwa ya ambaci sunayen wadanda suke barna tare.
Jihar Kaduna
Samu kari