Joe Biden
Joe Biden zai tafi da wani Matashi daga kasar Najeriya idan ya karbi mulki. Biden zai kuma tafi da wasu bakakafen fata akalla 3 idan ya hau kan karagar mulki.
Donald J. Trump ya nuna hujjar dake nuna 98% na Amurkawa suna tare da shi. Donald Trump ya bayyana sakamakon a matsayin kwarin gwiwa shiha kotu da Joe Biden.
Ya samu nasara ne saboda an tafka magudi a zaben. Babu masu sa-ido, babu masu lura da zabe. An yi amfani da wani kamfani da sunansa ya gurbata wajen tattara sak
A matsayin Amurka na ƙasar da tafi kowacce bada gudunmuwar kuɗi da taka rawa a ƙungiyar WHO, ficewarta ba ƙaramin girgiza al'amurran ƙungiyar zai yi ba. Kuma ha
A yau, Talata, 13 ga Nuwamba, zaben shugaban kasan Amurka ke gudana: Yan Amurka sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben shugaban da zai jagorancesu shekaru.
Idan Joe Biden ya yi nasara a bana, Donald Trump zai nemi kujerar Shugaban kasa a 2024. Hadiman Shugaban kasar sun bijiro masa da batun ya tari jiko na gaba.
Ganin a halin yanzu ana kokarin zaben shugaban kasar Amurka, mun kawo maku yadda mulkin Joe Biden zai sha ban-ban da Gwamnatin Shugaban kasa Donald J. Trump.
Trump ya kawo Jihohi 23, Biden ya kawo 23, saura sakamako 5. Unda ake jiran a kammala kidaya su ne: Georgia, Nevada, North Carolina, Pennsylvania da Alaska.
Mun kawo ragowar Jihohin su ka rage a zaben Amurka tsakanin Biden da Trump.Dokar Amurka ta ba kowace Jiha damar daukan lokacin da za ta sanar da sakamakonsu.
Joe Biden
Samu kari