Jihar Kogi
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da rasuwar tsohon gwamna, Alhaji Ibrahim Idris a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Yada Labarai da Sadarwa, Kingsley Fanwo, ya fitar
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi,Alhaji Ibrahim Idris, ya rasu yana da shekaru 77 a birnin Landan na Birtaniya, bayan ya shafe shekaru tara yana mulkin jihar.
’Yan Najeriya sun yi asarar kuɗi masu tarin yawa a PXES bayan tsarin saka jari ya daina biyan riba, yayin da wasu suka kai hari ofisoshinsa a Adamawa da Kogi.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da ceto yan bautar kasa 10 daga cikin 15 da yan bindiga suka yi garkuwa da su bayan sun fito sansanin NYSC.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa garuruwa 915 na fuskantar hadarin ambaliya a jihohi 19 da Abuja tsakanin 27 ga watan Agusta zuwa 9 ga Satumban 2026.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya bayyana shirinsa na tabbatat da zaman lafiya da tsaro, ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauta wa yan ta'adda ba.
Jami’an ‘yan sanda a Kogi sun ceto mutane 11 da ‘yan ta’adda suka sace a hanya, ciki har da ‘yan bautar kasa. Al'amuran sun janyo cece-kuce a dandalin X.
Yan bindiga sun tare motoci, sun bude masu euta inda suka kashe shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Dekina a jihar Kogi ranar Alhamis da ta wuce.
’Yan sandan Kogi sun tabbatar da sace wasu ’yan bautar ƙasa da ke tafiya daga Bayelsa zuwa Abuja, inda aka ceto mutum 11, an bazama neman sauran.
Jihar Kogi
Samu kari