Jihar Kogi
Dakarun sojojin Najeriya sun ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a jihar Kogi bayan musayar wuta da masu garkuwa, inda wani mafarauci ya rasa ransa.
Mutane tara sun mutu bayan rikici tsakanin kungiyoyin ’yan sintiri a jihar Kogi, yayin da gwamnati ta ce za ta kamo wadanda suka hannu wajen kisan.
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai mummunan hari kan wasu al’ummomi uku a Masarautar Kupa da ke Lokoja, Jihar Kogi.
An gano gawar Fasto Samuel Opeyemi a Ajaokuta, Kogi, yan sanda sun fara bincike domin gano tare da cafke wadanda suka kashe limamin cocin Katolika.
Mutane 6 ne suka kone kurmus bayan motar gas ta fashe a kusa da sojoji a jihar Kogi. Lamarin ya tayar da wutar da ta yi sanadin konewar wasu motoci a wajen.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Kogi. Maharan sun kutsa cikin wata makaranta inda suka yi awon gaba da dalibai masu rubuta jarabawa.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta tabbatat da cewa wasu jami'anta ke rakiyar gawar abokin aikinsu zuwa gida sun fada tarkon 'yan bindiga a jihar Kogi.
Wani lauya daga jihar Kogi ya dauki matakin shari'a kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Ministan ayyuka, Dave Umahi, saboda aikin hanyar Abaji-Okene.
An samu tashin wata mummunar gobara a gidan shugaban karamar hukumar Ankpa da ke jihar Kogi. Gobarar ta tashi ne lokacin da iyalansa ke cikin gidan.
Jihar Kogi
Samu kari