Jihar Kano
Wasu 'yan majalisar wakilai na tarayya sun gargadi jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC da su guji aikata duk wani magudi a zabukan da za a maimaita bayan soke su da akayi a wasu jihohi.
A yayin da a jiya Asabar aka gudanar da zaben gwamnoni da kuma kujerar 'yan majalisun dojojin na jiha, mun samu cewa tuni sakamakon zaben wasu rumfunan zabe cikin jihohin musamman na Arewacin Najeriya ya fara bayyana.
‘Yan Sanda sun bayyana dalilin da ya sa ba su aika Gawuna da wasu manyan APC na Kano zuwa lahira ba. Alhaji Murtala Sule Garo da Alhaji Lamin Sani su na hannun hukuma. 'Yan Sandan su kace aikin su shi ne kawo zaman lafiya.
Bayan kammala tattara sakamakon zaben kananan hukumomi 44 na jihar Kano, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta kaddamar da cewa sai an sake gudanar da zabe a mazabun wasu kananan hukumomi na jihar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Kano bayan takaddamar hargitsi da rudani da ta fuskanta da sanyin safiyar yau ta Litinin a karamar hukumar Nasarawa.
Jam'iyyar PDP a Kano ta yi kira ga hukumar zabe ta kasa (INEC) da ta bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar muddin ana bukatar zaman lafiya a jihar. Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano, Dakta Rab
Mun ji labari daga Kaduna cewa Mai girma Gwamnan Kaduna wanda yake kan mulki watau Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya hau layin zabe inda zai kada kuri'ar sa ta Gwamna da 'Dan Majalisar dokoki a zaben na bana.
Yanzu dai an fara taso Gwamna Ganduje a gaba bayan an yi kokarin murde zaben gwamna. Wani ‘Dan Majalisar APC yayi tir da abin da Mataimakin Ganduje yayi a Kano jiya inda ya nemi a mikawa duk wanda ya ci zabe mulki.
Babban kwamishinan zabe na Kano ya bayyanawa manema labarai cewa an fasa fitar da sakamakon zaben Gwamna a Kano saboda lamarin tsaro. Sai nan gaba za a san labarin zaben Gwamna da Majalisa a Kano.
Jihar Kano
Samu kari