Jihar Kano
Tun bayan lokacin da mahaifinata, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kuduri niyyar kirkirar sababbin masarautu guda hudu, ta dinga yin rubutu da tura bidiyo kala-kala a shafukanta na sada zumunta...
Kwamishinan shari'ah na jihar Kano, Barista Ibrahim Mukhtari ya fada wa BBC cewa har zuwa daren ranar Juma'a, bai karbi wani umarni daga kotu (game da batun nada sabbin sarakuna da kirkirar karin masarautu na gwamnatin Kano) ba.
Bayan kaddamar da karin masarautun yanka guda hudu a Kano da gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi, 'yar gidan Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ta yi wani raddi a shafinta na Instagram...
Wani Marubuci Ademola Adegbamigbe ya taba kawo labarin yadda aka sauke Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na farko daga kan karagar mulki a lokacin Firimiyan Arewa Ahmadu Bello a 1963.
Rahotanni sun kawo cewa akalla manyan yarimomin Kano uku ne suka ki amsa tayin zama sarkin Bichi, daya daga cikin sabbin masarautu hudu da gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kafa a ranar 8 ga watan Mayu.
Akalla malaman addinin Musulunci hudu ne suka sanar da murabus dinsu daga gwamnatin Gwamna Abdullahi Ganduje a jihar Kano. Malaman da suka yi murabus sun hada da Kwamanda Janar na hukumar Hisbah, Aminu Daurawa; Shugaban hukumar ma
Da wannan ne Legit.ng ta kawo musu wasu muhimman bayanai game da wannan bijimin mawakin bege dan asalin jahar Kano daya shahara musamman a tsakanin shekarun 1980 zuwa 2000, kamar haka;
Jama’a na ci gaba da tofa albarkacin bakunansu akan rarraba masarautar Kano zuwa yanka biyar da gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje tayi. Babban malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi tsokaci
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sagir ya kwashe tsawon shekaru hudu yana rike da wannan mukami amma a matsayin mukamin rikon kwarya, har sai a ranar Alhamis, 9 ga watan Mayu da gwamnan ya tabbatar dashi.
Jihar Kano
Samu kari