Jihar Kano
Shahararren mawakin Hausan nan, Nazir M Ahmad, Sarkin Waka, yayi wani habaici da wasu kalamai na waka da suka yi nuni da cewa da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ke. Wannan shine karon farko da Naziru yayi...
Ya kara da cewa shi ma ya wayi gari ne ya ji ana labarin cewa an kama shi saboda wakar da ya rera. Ya bayyana labarin a matsayin kanzon kurege, da bashi da tushe balle makama. Mawakin ya yi kira ga kafafen watsa labarai da suke ta
Lamarin abunda ya faru a tsakanin matar da ta caka ma mijinta wuka da shi kanshi mijin a jihar Kano na dada zama abin kunya. Hotunan da suka bayyana sun nuna yadda sashin jikin Fatima Hanan Hamza ke cike da raunuka da ake zargin
Shahararren malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kano, kuma limamin Masallacin Sahaba, Sheikh Muhammad Bin Uthman, ya ce duk wani mutumi da ya fito ya ce azumin 'Sittu Shawwal' bidi'a ne, ya fada ne kawai saboda jahilci...
'Yar gidan gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, wacce ta auri dan gidan gwamnan Ajimobi na jihar Oyo, wato Fatima Ganduje ta fara mayar da martani ga mutanen da suke gaya mata magana marar dadi a shafukanta na yanar...
Bello Bayero, ‘Danuwan Sarkin Bichi Aminu Bayero ya fito ya soke sa inda da ya nemi ya yi murabus. ‘Dan Gidan Ado Bayero ya kuma fito ya fallasa wadanda su ka rusa Masarautar Kano.
Duka inda kasuwa take a duniya wuri ne na tara jama'a da kuma gudanar da hada-hada da harkalla kala daba-daban. Babban amfanin kasuwa shine gudanar da saye da sayar wa. Ana sayar da abubuwa da dama a kasuwa, amma akwai kasuwanni
Wani dan Najeriya mai suna Saeed Hussain yana kwance rai hannun Allah a Asibitin Koywarwa na Aminu Kano da ke jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa an garzaya da Hussain zuwa asibiti ne a daren Juma'a 21 ga watan Yuni bayan matar
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewa matasa bakwai ne suka ji raunika sakamakon bude wuta da wani mutumi yayi ga wasu masu kilisar doki a Tudun Murtala dake jihar Kano jiya Laraba...
Jihar Kano
Samu kari