Jihar Kano
Wata budurwa mai suna Sadiya Shehu, 'yar shekaru 17 a duniya wacce ke zaune a unguwar Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa cikin jihar Kano, ta kashe kanta saboda wani sabani da ya shiga tsakanin mahaifanta, wanda har...
Legit.ng ta ruwaito Shehin Malamin ya kai wannan ziyara zuwa fadar Sarkin ne a ranar Laraba, 12 ga watan Yuni jim kadan bayan saukarsa daga jirgi a filin sauka da tashin jirage na Malam Aminu Kano bayan kammala aikin Umarah.
Wani abu da ya faru mai kama da almara a jihar Kano, yayin da aka sace duka cinikin da aka yi na wadanda suka shiga gidan Zoo na Kano a wannan karamar sallar. Da farko dai gidan rediyon Freedom da ke Kano shine ya fara ruwaito...
Sarkin Kanam ya roki Gwamnoni su sa baki a rikicin Ganduje da Sanusi. Sarkin ya roki Gwamnan Gwamnonin Arewa ya sa baki kan rigimar Kano. Sarkin yace ya kamata Gwamna Lalong ya sa baki a rikicin.
Akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa rikici tsakanin gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya zo karshe biyo bayan wata matsaya da aka cimma a daren ranar Juma’a a Abuja.
Sabon Sarkin Rano, Alhaji Tafida Ila Autan Bawo, ya dakatar da hakimai biyu a masarautarsa biyo bayan zargin rashin biyayya yayinda rikici ke ci gaba da kunno kai a tsarin sarauta a jihar.
Daga karshe, Shuugaba Muhammadu Buhari ya saka baki cikin rikicin da ke faruwa tsakanin gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. An dade ana kira ga Shugaban kasar da dattijan arewa su sasant
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kamfanin KEDCO zata fara wannan aiki ne da rukunin gidaje da kamfanoni na farko da basa biyan kudin wuta, wanda adadinsu ya kai dubu tara, (9,000), inda zuwa yanzu, kwanaki biyu da fara aikin ta yanke m
Duk da kasancewar gwamna Ganduje ya kirkiri sabbin masaurutu hudu tare da nada sarakunansu na yanka, wasu daga cikin hakiman da suka fada karkashin sabbin masarautun sun bijire wa sabbin sarakunan da Ganduje tare da halartar bikin
Jihar Kano
Samu kari