Jihar Kano
Gwamnan Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kwatanta zargin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na da hannu wajen tube rawanin Muhammadu Sanusi II, da zance mara
Hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano ta ce ta kafa kwamitin da zai binciki gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, bisa zargin da ake yi masa na karbar
Salihu Yakasai, mai taimakawa Gwamna Umar Ganduje na musamman a kan kafafen watsa labarai ya bayar da labarin yadda rikici tsakanin tsohon Sarkin Kano Muhammadu
Shugaban lauyoyin tubabben sarkin Kano, Abubakar Balarabe Mahmoud, yayi bayanin yadda Malam Muhammadu Sanusi II da iyalansa suna fuskanci cin zarafi bayan an tu
Sanata Kashim Shettima ya magantu a kan rikicin sarautar Kano inda har ya nuna hoton kabarin Marigayi tsohon gwamnan Kano, Abubakar Rimi da ya taba barazanar tsige Ado Bayero.
Kasa da wata daya bayan hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arzki (EFCC) ta kama kwamishinan harkoki na musamman a Kano, Mukhtar Ishaq Yakasai, bisa zar
Daya daga cikin matan korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ta isa garin Awe, Ta isa garin da misalin karfe 11:15 na safe tare da yaran tsohon sarkin su 3
Sabbin sarakunan Kano da Bichi, Aminu Ado Bayero da Nasiru Ado Bayero, sun shirya tsaf domin karban takardun nadinsu da misalign karfe 4:00 na ranar Laraba.
Rahotanni da muke samu a yanzu sun nuna cewa an zuba jami’an tsaro kewaye da gidan da aka ajiye tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido bayan tsige shi.
Jihar Kano
Samu kari