Jihar Kano
Mallam Buba Anwar, mahaifin daya daga cikin wadanda su ka rasu, ya ce ginin ya rushe ne da mialin karfe 03:00 na safiya yayin da ake ruwan sama kamar da bakin
Hukumar Yaƙi da Safarar Mutane na Ƙasa, NAPTIP tace ta ceto mutum 135 tare da kama mutum 86 da ake zargin masu safarar mutane ne a Kano daga Janairu zuwa Satumb
Wani bene ya rushe a sa'o;in farko na ranar Talata inda aka rasa rayukan mutum biyu kuma 'yan gida daya a Gwammaja 'Yan kosa, karamar hukumar Dala ta jiha Kano.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damke mabarata 68 a birnin Kano sakamakon zarginsu da take da karya dokokin haramta bara a titunan jihar tun daga wata Fabrairu.
Masu kaiwa da kawowa a motocin haya a birnin Kaduna sun koka da yadda masu motocin haya suka ninka kudin mota sakamakon karin farashin duk litar man fetur.
Hukumar kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce wani yaro dan shekara bakwai, Umar Ado ya mutu a cikin rijiya a Unguwa Uku by Yarabawa Street a karamar hukumar Tarauni
Ko a kwanakin baya gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa ta saka irin wadannan na'urori a cikin birnin Kaduna domin inganta tsaro da saukakawa jami'an tsaro
Mun kawo maku mutanen da su ke jiran a kashe su bayan kotu ta same su da laifi a Kano. Kotu ta yankewa mutane har 9 hukuncin kisa a Kano a cikin shekarar nan.
Shugaban kungiyar Malaman Izala na jihar Sokoto, Sheikh Abubakar Usman Mabera ya jadadda cewa duk wani lauya Musulmi da ya tsayawa Aminu Shariff ya kafurta.
Jihar Kano
Samu kari