Jarumar Fim
A ranar Laraba 18 ga watan Disamba ne wata ma’aikaciyar gidan talabijin mai suna Juliet Mgborukwe ta yi bikin murnar rabuwa da mijinta mai suna Chima Ojukwu. Ganin wannan bikin murnar ne yasa tsohon mijin nata din ya wallafa...
A ranar 10 ga watan Disamba ne jaruma Rahama Sadau ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. A hakan ne kuma ta bude sabon katafaren gidan cin abinci, wajen kwalliya, wajen gyaran jiki, wajen gyaran kai da kuma wajen shan Shisha...
Wani karamin Kotun Majistare da ke Garin Legas, ya bada umarni a cafko masa wani Mawakin da ake kira Naira Marley. Ana zarginsu da laifin satar wayar salula da wata mota.
A cikin makon nan ne dai wasu hotuna suka bayyana na fitacciyar jaruma wacce take cin lokacin ta a yanzu wato Rahama Sadau, inda ta bayyana ita da wannan mawakin da suka yi waka kwanakin baya da tayi sanadiyyar dakatar da ita a...
Sananniyar matashiyar jarumar fina-finan Hausa mai suna Surayya Aminu, wacce aka fi sani da Rayya, ta bayyana cewa a kasuwa take don kuwa neman mijin aure take. Jaruma Rayya ta bayyana cewa, a shirye take ga duk wanda yake so da..
Sananniyar jaruma kuma mai daukar nauyin fina-finai, Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da Dawayya, ta bayyana cewa ta samu nasarori masu tarin yawa a masana'antar...
A ranar 4 ga watan Disamba 2019 newani bidiyo dauke da wasu samari masu tuyar kosai ya mamaye shafukan sada zumunta, cike da ban mamaki da al’ajabi ganin samari masu tuyar kosai a wannan lokaci da muke ciki na girman kai da son...
Mun tattaro Manyan Mawakan da su ka fi samun kudi a shekarar nan ta bana. Tauraruwa Taylor Swift ta sha gaban duk wani Mawaki a samun kudi sannan Kanye West ya na biye.
Mujallar Vanguard, mujalla ce babba a Najeriya wadda take kawo da al’amuran yau da kullum na ciki da wajen Najeriya, wanda baya ga wannan tana tabo har fannin nishadi da wasanni...
Jarumar Fim
Samu kari