INEC
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanatan jam’iyyar APC dake wakiltar mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Smart Adeyemi.
Mr Festus Okoye, kakakin hukumar INEC na kasa, shi ne ya labarta hakan a ranar Talata yayin wani shirin sanin makamar aiki da horaswa da aka gudanar a kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Okene.
A yau Laraba 2 ga watan Satumbar shekarar 2019 ne kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kano za ta yanke hukunci akan wanda yayi nasara a zaben gwamnan jihar Kano da aka yi a watannin baya da suka gabata...
Mrs Anthony yayin ganawa da manema labarai a ranar Lahadi, 29 ga watan Satumban 2019, ta misalta marigayi Alhaji Baba a matsayin mutum mai tsayuwa bisa gaskiya kuma daya daga cikin kwararrun ma'aikata na hukumar.
Kwamishinan zabe na jihar Kogi, Farfesa James Apam, a ranar Talata, 17 ga watan Satumba ya nuna damuwa akan yiwuwar barkewar rikici a lokacin zaben gwamna da za a yi a ranar 16 ga watan Nuwamba, a jihar.
A jiya ne dai INEC ta fito ta ce ta yi amfani da ‘server’ a zaben shugaban kasa na bana. INEC ta ce ta yi amfani da garken kuri’u amma domin yin gwaji kurum kafin wannan ya shiga cikin dokar kasa.
A wani salo da wasu jama'a ke ganin tamkar sakayya ce ga samun nasararsa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nada Mista Ahmad Rufai Zakari, da wurin tsohuwar hukumar zabe (INEC) ta rikon kwarya, Amina Zakari, a matsayin mai bashi
Wata takarda da Mujallar Duniya ta samu daga gurin Daraktan Yada Labarai na dan takarar jam'iyyar APC ta jihar Zamfara, Al-Mansoor Gasau, ta bayyana cewa kotun koli ta aikawa gwamnan jihar Bello Matawalle sammaci, da Sanata...
INEC
Samu kari