INEC
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bayyana cewa ba wai hakanan kawai sanatoci suka nuna ƙin amincewarsu da dokar tura sakamakon zaɓe ta na'ura.
Bayan cece-kuce da dambarwar da aka yi a majalisun tarayya biyu a kan dokar tura sakamako, INEC ta ce zata iya tura sakamakon zaɓe ta na'ura a kowane yanki.
A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen wadanda aka tantance a matsayin 'yan takarar zaben gwamnan Anambra.
An yi zargin cewa hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta cire Jam’iyyar PDP a cikin jerin sunayen ‘yan takarar da aka tantance na zaben gwamnan Anambra.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato ya caccaki majalisar dattijai kan yadda ta damka ikon da kundin tsarin mulki ya bai wa INEC ga Hukumar Sadarwa ta NCC.
Majalisar dokoki a Najeriya ta karbi rahoton kwamitin kan Al'amuran Zabe game da kudurin gyara dokar zabe a Najeriya. Ana cece-kuce a baya bisa jinkirin akansa.
ajalisar Dattijai ta amince da kudurin da ke neman a kafa Hukumar Hukunta Laifukan Zabe, ciki har da daure masu satar akwatin zabe shekara 20 a gidan yari.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari matsayin kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta.
Tun bayan da shugaba Buhari ya aike da sunan tsohuwar mai taimaka masa, Lauretta Onochie zuwa majalisa, daga nan ne cece-kuce ya ɓarke daga jam'iyyun adawa.
INEC
Samu kari