INEC
Mutane masu kaɗa kuri'a sun garkame ma'aikatan zaɓe a gundjmar Oko II, ƙaramar hukumar Orumba North lokacin da suka so guduwa daga wurin zuwa karamar hukuma
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta ce naira biliyan 100 da aka ware domin gudanar da babban zaben 2023 a kasafin kudin sabuwar shekara ba zai isa ba.
Kafin zuwan zaben gwamnoni na 6 ga watan Nuwamba a jihar Anambra, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya aike a kalla manyan jami'an 'yan sanda.
Majalisar Dattijai ta Nigeria ta sake duba kudirin yi wa dokar zabe garambawul da bawa hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, damar zaben hanyar da ta fi dacewa
Ana sauran wata daya daidai da zaben gwamnan jihar Anambra, hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta (INEC) ta saki sunayen yan takaran zaben Nuwamb na karshe.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
FG ta ware biliyan N100 domin gudanar da babban zaben shekarar 2023. Haka kuma ta kara kasafin kudin kasa na shekarar daga naira tiriliyan 13.98 zuwa N16.45.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi amfani da na’urar watsa sakamakon zabe a cikin kudirin dokar zabe.
Mahmood Yakubu, shugaban hukumar INEC, ya ce rashin ingantaccen bayanai shine dalilin da ya sa har yanzu sunayen mamatan Najeriya ke cikin rajistar masu zabe.
INEC
Samu kari