INEC
Jam’iyyar PDP ta yi nasara a duka zaben kujerun Majalisar da aka yi a jiya. An tika Ministan Shugaba Buhari da kasa a mai-men zaben.
Zaben maye gurbi na 'yan majalisu a Sokoto na tafiya yadda ya kamata tare da massu kada kuri'u da suka fito da yawansu a kananan hukumomin Sokoto ta kudu da Sokoto ta arewa a jihar. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ya ruwaito c
A ranar Talata ne kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin
A wani jawabi da Rotimi Oyekanmi, sakataren yada labaran shugaban INEC ya fitar, ya ce, "har yanzu hukumar INEC bata samu rubutaccen sako daga kotun koli ba a kan hukuncin data yanke, saboda haka ba zamu iya bawa dan takarar APC
Kwamishinan zaben jihar Kano, Farfesa Riskua Shehu, ya bayyana a ranar Talata, 14 ga watan Janairu cewa hukumar ta shirya tsaf domin gudanar da zabe na gaskiya a zaben da za a sake a kananan hukumomi tara na jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta c eta shirya tsaf don gudanar da zabuka 28 da suka yi saura a fadin jihohi 11 na tarayya. Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya bayyana hakan yayinda ya ke jawabi ga manema labarai.
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanatan jam’iyyar APC dake wakiltar mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Smart Adeyemi.
Mr Festus Okoye, kakakin hukumar INEC na kasa, shi ne ya labarta hakan a ranar Talata yayin wani shirin sanin makamar aiki da horaswa da aka gudanar a kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Okene.
INEC
Samu kari