INEC
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban hukumare zabe mai zaman kanta INEC ya shiga wata ganawa da shugabannin jam'iyyun siyasa 18 a kasar nan a Abuja a yau.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa tayi wa 'yan Najeriya 93,469,008 rijistar zaben 2023 mai gabatowa. Maza ne ke da kaso mafi yawa.
Wasu daga cikin yan Nigeria na nuna shakkun su kan gadanar da babban zaben kasar nan da'a gudanar a watan gobe, inda za'a zabi sabon shugaban kasa da gwamnoni
Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa babu gudu babu ja da baya za a yi zaben 2023 kuma hukumomin tsaro na cikin gida sun shirya tsaf domin aiwatarwa da hakan.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce akwai barazanar soke zaben 2023 da ke tafe nan da wata daya matukar abubuwa basua daidaita ba na tsaro adda ake so sosai.
Jaridar Vanguard ce ta bankwado yadda wasu mutane a wasu yankunan Nigeria ke karbar katin zabensu in sun biya kudi a ofishin, sabida yadda wajen yayi cunkoso
Wata kotun Abuja ta bayyana korar batun da ke neman a tsige shugaban INEC tare da bincikarsa. Kotu ta ce babu batun tsige Mahmud balle kuma wani bincikarsa.
INEC
Samu kari