Jihar Imo
Majalisar Alkalan kotun koli guda bakwai a karkashin jagorancin babban Alkalin Alkalai, Mai sharia Tanko Muhammad ne suka zartar da hukuncin, inda suka ce Sanata Hope ya lashe zaben ranar 9 ga watan Maris.
Zuwa yanzu dai jami’an tsaro sun garkame dukkanin kofofin da suke shigar da jama’a zuwa fadar gwamnatin jahar Imo tun bayan samun labarin hukuncin da kotun koli ta yanke na tsige gwamnan jahar, Emeka Ihedioha.
Kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin jagorancin alkali
Dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar AA a zaben ranar 9 ga watan Maris na 2019 a jihar Imo, Uche Nwosu, ya janye daukaka karar da yayi mai kalubalantar nasarar Gwamna Emeka Ihedioha. Lauyansa, Solomon Umoh (SAN), ya sanar da kun
Wani barawo mai suna uche Akunacha mai shekaru 41 ya aikata ma kansa aika aika ta hanyar kashe kansa da kansa a lokacin da ya tafka tsalle daga gidan sama mai hawa biyu don ya tsere daga mutanen da ya yi ma sata.
An jima Kotun koli za ta yanke hukunci a karar zaben Sokoto, Imo da Kano. Shari’an karar Gwamnoni 3 za ayi a yau wanda kowa ya ke sa rai.
An binciko hannun tsohon Gwamnan jihar Imo na APC, Rochas Okorocha, cikin badakala. Wani kwamiti ya ce Rochas Okorocha ya yi sama-da-fadi da N6b a Jihar Imo.
Duk da dokar dake haramta mu'amala tsakanin jinsi daya a Najeriya, Google ta bayyana cewa akwai yuwuwar cigaba da mu'amalar jinsi tare da hauhawa a Najeriya...
Rahotanni sun kawo cewa an kashe wani matashin mutum mai suna Amajuru Ahamefule a ranar Litinin a karamar hukumar Isu da ke jihar Imo. An harbi Ahmefule har lahira a lokacin wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyar All Progress
Jihar Imo
Samu kari