Hotunan Aure
Hawan sallah dai wata al'ada ce da ta dade a tarihin masarautun kasar Hausa. Sarakunan kasar Hausa sun fara yin hawan Sallah ne bayan zubar da addinin gargajiya tare da rungumar addinin Musulunci. A yanzu dai babu kamar masarautar
A yau ne hukumar ‘yan sanda a jihar Kano, ta bakin kakakinta, SP Magaji Musa Majiya, ta sanar da yin bajakolin wani babban ta’adda, Rabi’u Suleiman, dan asalin kauyen Fadar Yalwa dake karkashin karamar hukumar Tudun Wada, da ke ke
Rahotanni sun tabbatar da bayan musuluntarsa, Matashin ya sauya sunansa zuwa Samir, inda bayan da Samir ya fara neman wannan budurwa, kuma suka fahimci juna, sai ya nemi a bashi aurenta, haka kuwa aka yi, inda aka aura masa sahiba
Sabani ya shiga tsakanin ma’auratan ne da misalign karfe 2 na dare bayan sun kamala tatar gasar koko da suke sayarwa. A cewar makwabtansu, matar, Jennifer Nworah, ta je ta kwanta bayan rikicin da suka yi amma daga baya sai Nworah
Yara 2 daga cikin ‘ya’ya 7 da ma’auratan suka haifa, zasu zabi wurin wanda zasu zauna tunda sun zama baligai. Kazalika kotun ta umarci Malam Rabi’u da yake biyan tsohuwar matar tasa N25,000 kudin ciyarwa duk wata tare da umartarsa
Wata matar aure, Hanifa Adamu, ta gurfanar da mijinta, Ibrahim Adamu, a gaban wata kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a Kaduna, tana mai neman ya sawwake mata. Lauyan dake kare Hanifa, Junaidu Adamu, ya shaidawa kotu cewar
Wani Saurayi ya rabu da Budurwar sa saboda ‘dan karen kazantar ta. Wannan Saurayi yayi wa Budurwar ta sa tonon silili ne da nufin ta canza halin ta na kazanta. Yace sau da dama shi yake wanke mata kaya amma ta ki canza halin ta.
Wani shaidar gani da ido, da bai yarda a ambaci sunansa ba, ya shaidawa jaridar The Nation cewar Manu ya kasha surukar sa ne saboda sun hana shi ganawa da matarsa, Aisha, da ya yiwa saki daya. “Ya saki matarsa ne bayan wani sabani
Yayin taron nasu, jam’iyyun sun rattaba kan yarjejeniyar marawa dan takara guda baya da zai fafata da shugaba Buhari da zai yiwa jam’iyyar APC takara. Cikin jami’yyun da suka halarci taron akwai, SDP, NCP, ADC, da kuma jami’yyar
Hotunan Aure
Samu kari