Hotunan Aure
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya ce dansa bai da wani dalili na cin amanar amaryarsa saboda tana da kyau da shafaffen tumbi da kuma fararen hakora.
Wani dattijo mai shekaru 61 Michael Haugabook, ya sanya jama' a tofa albakacin bakinsu a shafukan soshiyal midiya bayan ya auri yarinyar da ya raina a hannunsa.
Wasu sabbin ma'aurata , Amarya tare da angonta, sun ja hankalin mutane a kafafen sada zumunta kasancewar hanyar da suka bi wajen zuwa wurin ɗaura auren su.
Wani matashi ya bawa mutane da dama mamaki yayin da wasu su ka dinga kwasar nishadi bayan ya yi wata shiga ta daban a ranar aurensa. A cikin wani bidiyo da
Wata ‘yar Najeriya ta auri abokin karatunta na makarantar sakandare bayan shekaru 17 suna abota. Ta wallafa hotunan kammala makarantarsu na 2004, sun burge.
Jihar Bayelsa - Wata 'yar Najeriya mai suna Erumena Amata, wacce mutane suka dade suna fata mata ba zata taba aure ba ta samu masoyinta bayan gomman shekaru.
Wata yar Najeriya da ke da yaya mata hudu tare da mijinta bature ta yi jerin matan Najeriya guda huɗu waɗanda suka sami soyayya a wajen ƙasar kuma suka yi aure.
Kulluwar aure tsakanin Chidera da Chibuzu ya sa mutane yaba labarin soyayyarsu. Uwargidan ta hadu da shi ne a shafin Instagram lokacin da take bibiyar maudu'i.
Sanata Rochas Okorocha daga jihar Imo ya shawarci ‘yan Najeriya akan auren wadanda ba kabilar su daya ba. Kamar yadda The Sun ta ruwaito, Okorocha wanda yanzu k
Hotunan Aure
Samu kari