Hotunan Aure
Kyawawan hotuna da bidiyoyin wurin kamun 'dan sarkin Kano, ango Kabiru Aminu Bayero da zukekiyar amaryarsa, Aisha Ummarun Kwabo sun matukar kayatar da jama'a.
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero za ta amarce da angonta Amir Kibiya, hotunan kafin aurensu sun bayyana.
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari-Indimi ta taya dan’uwanta, Yusuf da matarsa ,Zahra Nasiru Bayero murnar cika shekara daya da aure. Sun yi aure a Agustan 2021.
Aisha Abdulrahman Bello Dambazau ta shiga daga ciki tare da angonta Aminu Tajuddeen Dantata. An daura aurensu a ranar Asabar, 20 ga watan Agusta a garin Kano.
Wata mata 'yar asalin kasar Zambia ta shiga rudani da tashin hankali bayan mijin da suka yi shekaru 16 tare ya koreta daga dakinta kuma ya aure mai gidan haya.
Matashi dan Najeriya da ya gwangwaje wajen zabo mata, ya auro wata baturiya, inda ya yada bidiyonsu mai ban sha'awa, amma ya jawo cece-kuce a shafin intanet.
Wata kyakkyawar mata ta nuna hotunan lokacin da take dauke da wani cikin da ta yi na 'ya'ya hudu, mata a kafar sada zumunta sun girgiza, sun yi martani a kai.
Manyan 'yan siyasa, kusoshin gwamnati da gwamnoni da suka hada Bola Tinubu, Kashim Shettima, Gwamna Ganduje na Kano da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.
Daga cikin bidiyoyin wurin liyafar, bidiyon da matar Gwamna Aisha Atiku Bagudu ta fito tare da diyarta Maryam suna cashewa inda ake ruwan kudi ya ja hankali.
Hotunan Aure
Samu kari