Hajjin Bana
A yadda Jaridar Saudi Gazette ta wallafa kuma kamfanin dillancin labaran kasar SPA ya ruwaito, tuni an hukunta mutanen da suka yi yunƙurin aikata ba daidai ba.
Yayin da ya rage sauran kwanaki kasa da biyar a soma aikin hajjin bana a kasa mai tsarki, mahukuntan Saudiyya na ci gaba da aiwatar da muhimman shirye-shirye.
Da wannan ne hukumomin suke shaidawa maniyyatan cewa, babu maganar shafar Dutsen Hajaral Aswad, wanda ya ke manne a kusurwar da ake fara daukan haramar dawafi.
Bayan soke aikin hajjin bana da Saudiyya ta yi sakamakon coronavirus Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Tambuwal ta ce a mayarwa da maniyyata kudinsu.
Annobar korona ta yi karfi sosai a kasar Saudiyya idan aka kwatanta da sauran kasashen da ke makwabtaka da ita. Ma'aikatar ta ce za ta fara sassauta dokar kull
Duk da cewa dukkan Musulmi sun yi amanna cewa ana riskar daren Lailatul Qadr ne a kwanaki 10 na karshen azumin Ramadan, babu wata rana takamaimai da aka bayyana
Shugaban Masallatan Harami na Makkah da Madina, Sheikh Abdurrahman Sudais, ya sanar da cewa an kusa a bude masallatan guda biyu domin ci gaba da yin ibada.
Wata kotun Najeriya ce ta tura IG Wala gidan yari bayan samunsa da laifin gaza gabatar da hujja a kan zargin wani jami'in gwamnati da cin hanci. SaharaReporters
A sanarwar da ta fiito daga ofishin ministan harkokin cikin gida na Saudiyya, gwamnatin kasar za yi wasu muhimman ma'aikata da 'yan kasuwa uzuri domin bawa jama
Hajjin Bana
Samu kari