Gwamnan Jihar Katsina
Gwamna Aminu Masari bai da shaidar kammala sakandare inji Abokin takarar sa a zaben 2019 inda ya ce bai da takardu kuma an yi karya wajen sunan da gwamnan ya ke amfani da shi da kuma diflomar sa.
Sagir Musa ya bayyana cewar dakarun sojin sun yi nasarar kama wasu 'yan ta'adda guda biyar a kauyen Sheme dake kan hanyar zuwa dajin Ruwan-Godiya tare da bayyana cewar yanzu haka dakarun soji na cigaba da gudanar da atisaye a mabo
Mun kawo maku kadan daga cikin tarihin rayuwar ‘Dan takarar PDP mai shirin zama Gwamnan a Zamfara. Matwallen Muradun yayi karatu a Jami’ar Thames Valley da ke Ingila kuma kwararren ‘dan siyasa ne.
Gwamnatin jihar Katsina ta soke dukkanin abubuwa domin bikin ranar 29 ga watan Mayu sai dai rantsar da gwamna da mataimakinsa kawai za a yi domin yin alhinin mutuwar wadanda yan bindiga suka kashe wannan makon a jihar.
Da yake tabbatar da kama da mutanen, kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce sun mika wadanda suka kama zuwa hedikwatar 'yan sanda dake Abuja domin cigaba da bincike a kan su. A cewar sa: "da gaske ne mun
Har yanzu ba a gano Mai Garin da aka yi garkuwa da shi a Daura ba kwanaki. ‘Yan Sanda su ka bayyanawa menama labarai wannan a Ranar Juma’a 3 ga Watan Mayun 2019. Har yanzu ba a gano wannan Basaraken da aka sace ba.
Rahoton da muka samu da Daily Trust ya ce 'yan bindiga sun can suna shirin kai farmaki a kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Safana na jihar Katsina. 'Yan bindigan da adadin su ya kai 200 sun taho a kan babura inda suka yiwa kau
A cikin sanarwar, masarautar ta tabbatar wa Sadiq Mahuta, tsohon alkalin alkalai na jihar Katsina, nadinsa a matsayin sabon galadiman Katsina kuma hakimin Malumfashi. Nadin Sadiq Mahuta ya biyo bayan mutuwar marigayi mai Shari'a
Wata kotun tarayya da ke zaman ta a Katsina ta soke zaben mamba a majalisar wakilai daga mazabar Bakori da Danja, Honarabul Aminu Bakori. Dama kotun ta tsayar da ranar Alhamis a matsayin ranar da zata yanke hukunci a karar da Inji
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari