Gwamnan Jihar Katsina
Hotunan wasu yara sun fara yawaita a kafofin sada zamuntar zamani bayan da suka gina azuzuwan karatunsu da kasa. Jaridar rariya ce ta fara wallafa hotunan tare da bayyana yadda yaran suka gina azuzuwan karatu da kasa...
Ana neman sake bude wata Jami’a a jihar Shugaban kasa ta Katsina. Sanata Bello Mandiya watau Sanatan na Kudancin jihar Katsina ya kawo maganar.
Wani bawan Allah mazaunin Dutsin-ma a jihar Katsina ya sanya ranar radin sunansa bayan ya sauya daga Buhari zuwa Sulaiman. Mutumin ya yi hakan ne bayan ya zargi gwamnatin Shugaba Muhammad Buhari da jefa cikin mawuyacin hali. Ya za
Gori har da cacar baki da gori sun barke a kan Shugaban APC da Gwamnoni a gaban Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda aka rika maidawa juna bakaken maganagunu a taro.
Gwamnatin Jihar Katsina ta na daf da tace Malaman da za su rika wa’azi. Wata jaridar kasar nan ta kawo mana wannan rahoto a cikin farkon makon nan.
Wani mamuguncin yaro dan shekara 22, Yusuf Lawal ya halaka wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya mai suna Kofur Musa Isiyaku a yayin da Dansandan ya yi kokarin kamashi da hannunsa.
Wani basaraken gargajiya da gungun miyagu yan bindiga suka kai masa hari a kauyen Yandaka na karamar hukumar Batsari ta jahar Katsina ya rigamu gidan gaskiya a ranar Alhamis, 21 ga watan Nuwamba a asibitin koyarwa na Malam Aminu K
Mun ji cewa Manyan kasa sun halarci nadin sarautar ‘Danuwan Buhari a Daura inda shi kuma shugaban kasar yake Landan ya na hutawa a Turai.
Wani mutum mai suna Malam Bello Daura, mazaunin garin Daura, shine wanda ya mallaki cibiyar, kuma an gano cewa tafi shekara 40 tana aiki. An gano fiye da mutane 300 a daure a wani karamin daki na tabo a cikin gidan. Ko a cikin wat
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari