Gwamnan Jihar Katsina
Hukumar taimakon gaggawa ta jihar Katsina (SEMA), a ranar Talata ta tabbatar da mutuwar rayuka 8 tare da salwantar gine-gine 25,961 da ambaliyar ruwa ta shafa.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Mustapha Inuwa ya ce jihar ta kashe biliyan 4.27 daga watan Yunin shekarar 2015 zuwa Agustan 2020 a kan harkar tsaro.
Jami’an DSS sun gayyaci Mahadi Shehu wanda ya zargi Gwamnan Katsina da facaka da kudin tsaro. Mahadi Shehu ya ce gwamnan Katsina Aminu Masari ya batar da N50b.
Rundunar 'yan sandan jiihar Katsina a yammacin Alhamis sun cafke 'yan bindiga fiye da 50 tare da kwato shanun sata 220 a kokarinsu na ganin karshen ta'addanci.
Jama'a mazauna kauyen Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina sun zama jajirtattu, bayan zagewa da suka yi suka tunkari yan bindiga.
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC na gundumar Dantankari da ke karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina ranar Alhamis.
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta halaka wasu mutum uku da take zargin 'yan bindiga ne kuma ta ragargaza sansaninsu 12 da ke kauyen Yobe Baranda da ke Batsari.
A jiya ne mu ka ji cewa mujallar Tell ta ba Farfesa Babagana Zulum kyautar Gwamnan shekara. Gwamna Zulum ya samu kyautar Gwamnan Gwamnoni a Najeriya na bana.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari