Gwamnan Jihar Katsina
Rundunar Operation Sahel Sanity wacce take a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina, ta kashe fiye da 'yan ta'adda 12, sannan ta damke wasu akalla wasu 26.
Akalla malaman makarantun firamare da na sakandare 4,250 gwamnatin jihar Katsina ta horar tsakanin 2015 zuwa yanzu. Duk da haka, S-Power tana kara horar da su.
Daya daga cikin majiyar ta bayyana cewa dan majalisar, wanda ke Katsina a lokacin da abin ya faru, ya koma Abuja bayan ya sanar da faruwar lamarin a babban Ofis
Marigayin ya rasu na asibitin Koyarwa ta Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. Jihar Katsina na daya daga cikin jihohin da ke fama da hare-haren 'yan bindiga a kasar
Gwamna Bello Masari ya bayyana cewa mafi akasarin yan bindiga su kan je su haddasa tashin hankali a jihar Katsina sannan su koma mabuyarsu a jihar Zamfara.
Asusun VAT da sauran haraji sun yi kasa kadan a watan da ya wuce. Idan aka kamanta da abin da aka raba a watan Agusta, za a ga cewa an samu raguwar N200bn.
NNN ta rahoto cewa za a tallafawa Manoma a Katsina da iri, takin zamani da kayan aiki. Manoman jihar Katsina za su samu tallafi musamman a harkar noman alkama.
'Yan bindiga sun kashe jami'in hukumar yaki da masu fasakwabri wato kwastam yayin da ya ke bakin aikinsa a kauyen Dan Arau da ke babban titin Katsina/Jibya.ha
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun kai hari wasu yankuna biyu da ke karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, kamar yadda Katsina Post ta wallafa hakan.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari