Gwamnan Jihar Katsina
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta sanar da cewa ita ce keda alhakin sace dalibai fiye da 300 daga makarantar sakandiren kimiyya da ke Kankara a jihar Katsina
Legit.ng Hausa ta rawaito cewa hadakar wasu kungiyoyin arewa sun ce zasu yi tattaki zuwa garin Daura, mahaifar shugaba Buhari, domin gudanar da zanga-zanga a ka
Garba Shehu ya ce yaran da suka tsere daga hannun maharan sun ce yara 10 ne ke hannun yan bindigar kasa da adadin daliban da malaman makarantar suka bayyana.
Wani yaron da ya tsere a Kankara ya bayyana adadin daliban da aka sace. Malam O. Aminu Maale ya tabbatar da cewa dalibai akalla 520 da aka sace a makarantar.
Duk daliban jihar Katsina da aka dauka zasu koma gidajensu nan da sa'o'i kadan, a cewar ministan tsaro. Ministan tsaro, manjo janar Bashir Magashi ya sanar.
A ranar Lahadi gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, yace har yanzu ba a ga dalibai 333 ba na makarantar sakandare ta kimiyya dake Kankara, Punch ta sanar.
A yau Lahadi, 13 ga watan Disamba mata sun yi zanga zanga kan sace daliban makarantar sakandare na gwamnati da ke Kankara, karamar hukumar Kankara ta jihar.
Kwana hudu bayan ragargazar yan adawa da bayyana goyon baya ga shugaba Muhammadu Buhari, Usman Rabiu, ma'abocin shafin sada zumanta, ya bukaci shugaban kasa yay
Hedikwatar rundunar tsaro ta baza sojojin kasa da na sama domin nemowa da kuma kubutar da daliban makarantar sakandiren kimiyya ta Kankara, jihar Katsina, da 'y
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari