Gwamnan Jihar Katsina
A wata takarda da kakakin hukumar 'yan sanda, Gambo Isah ya saki, ya tabbatar da yadda 'yan sanda suka kashe 'yan bindiga 6 a jihar Katsina, The Cable ta ce.
Fusatattun matasa a jihar Katsina a jiya sun fito zanga-zanga tare da rufe manyan tituna sakamakon fusata da garkuwa da mutane tare da harin 'yan bindiga wurin.
Gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode fayemi tare da takwarorinsa na jihohin Sokoto da Kebbi sun shga ganawar sirri da Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina kan yawa.
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a kan harkar yada labarai, Garba Shehu, ya yi kira ga masu gangamin BringBackOurBoys da su mayar da kudadensu.
Najeriya ta zama kasa ta farko a nahiyar Afirika da ta fara saka na'urar Level D Helicopter Full-Flight Simulator, bayan Caverton da ta sanya nata na biliyoyi.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe dalibai daga makarantar islamiya a garin Mahuta da ke karamar hukumar Dandume ta Katsina.
Iyayen daliban GSSS Kankara na jihar Kaduna sun hadu da yaransu. An sace yaran ne a ranar 11 ga watan Disamba, kuma an sako su a daren Alhamis. The Cable tace.
Daliban GSSS Kankara na jihar Katsina da 'yan bindiga suka kama sun iso gidan gwamnati. Jami'an tsaro ne suka yi musu iso har cikin gidan gwamnatin jihar Katsin
Dazu ake rika rade-radin cewa gwamnatim Muhammadu Buhari ta cika alkawarin ceto ‘Yan makarantar da aka sace, mun gano cewa sam babu gaskiya a wannan rahoto.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari