Gwamnan Jihar Katsina
Rundunar Yan sandan jihar Katsina, ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke yan bindiga 16, sannan ta hallaka guda biyar a wata musayar wuta da suka yi a jihar.
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa sabon sarkin Pauwan Katsina kuma hakimin Kanƙara, wannan na zuwa ne bayan tunɓuke na baya.
Majalisar sarkin Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta tunɓuke rawanin wani hakiminta bayan gano yana da hannu dumu-dumu wajen taimaka wa yan bindiga.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun ranar da ya shiga ofishin gwamnati a watan Mayu 2015, ya fara shirye-shiryen fita Idan ya gama.
Wasu yan bindiga Sun sake kai hari ƙauyen Tsatskiya dake ƙaramar hukumar Safana, jihar Katsina. Sun samu nasarar kashe mutum 11 tare da jikkata mutane uku.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya ba shawarar cewa ayyana dokar ta-baci ba za ta kawo karshen matsalolin tsaro da ake fuskanta a kasar nan ba.
Rundunar yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar cafke wasu yan damafar guda uku masu damfarar mutane d sun cewa su aljanu ne, ka basu ko su kashe wani naka.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bada umarnin buɗe makarantun kwana guda huɗu dake faɗin jihar daga ranar 28 ga watan Maris ɗin da muke ciki, 2021
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ƙarƙashin jagorancin gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ta bayyana ranar laraba 10 ga watan marisa a matsayin randa za'ayi musu
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari