Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsin Aminu Masari na da takwararsa na Jihar Benue, Samuel Ortom, na cewa mutane su kare kansu daga yan
Katsina - Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace ba shi ne gwamnan farko da ya fara fadin cewa mutane su nemi makamai su kare kansu daga yan bindiga ba
Katsina - Dan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Jibiya ya bayyana cewa miyagun yan bindiga sun kai hari kauyen Tsayau ranar Litinin.
Katsina - Gwamna Aminu Masari, ya bayyana cewa an samu nasara sosai wajen samar da tsaro a faɗin jihar Katsina fiye da yadda abun ya lalace a kwanakin baya.
Kwamishinan lafiya na jihar Katsina, Yakubu Nuhu Danja, ya bayyana cewa aƙalla mutun 60 suka mutu bayan ɓarkewar cutar kwalara a faɗin kananan hukumomin Katsina
Fada ya kaure tsakanin bangarorin ƴan bindiga biyu masu adawa da juna a Katsina wadda ya yi sanadin mutuwar shugaban yan bindiga, Nabajallah, da wasu yan bindig
Matsanancin ruwan sama ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 2 da rushe gidaje 1,500 a wasu ƙananan hukumomi uku dake yankin jihar Katsina kamar yadda SEMA ta sanar
Gwamnatin Aminu Bello Masari na jihar Katsina ta amince da daukaka garin Dumurkul, kauyen Shugaba Muhammadu Buhari ta Dumurkul zuwa gudunma a masarautar Daura.
Gwamnan Katsina, Aminu Masari, ya ƙara jaddada aniyarsa ta jingine bangaren siyasa da rike mukamin ofis domin sakawa al'ummarsa ta hanyar tallafa wa mabukata.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari