Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana haramta ayyukan 'Yan Sa Kai' a jihar saboda daukar doka da suke dauka a hannunsu. An kuma bayyana wadanda aka yarda dasu.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta sanar da haramta kungiyar Yan-sa-kai a jihar saboda ayyukan laifi da mambobinta ke aikatawa.
Aminu Bello Masari ya halarci wani taro da shugaban kwastam na shiyyar Katsina ya shirya. Masari ya gaji, ya bukaci bude iyakokin Katsina yadda aka bude saura.
Dr. Hadiza Bello Masari, Uwargidar Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ta yi kira ga al'ummar jihar kada su kuskura su zabi yan shaye-shaye matsayin shugabanni
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ɗaya daga cikin jihohin dake fama da rikice-rikice, yace nan ba da jimawa ba gwamnatinsa zata kawo ƙarshen matsalar.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya amince da gaggauta bude gidajen mayuka da kasuwannin shanu da a baya aka rufe saboda satar shanu da ta’addanci.
‘Yan bindiga sun afka garin Makurdi da ke karkashin karamar hukumar Malumfashi a cikin jihar da daren Talata, Vanguard ta ruwaito. Sakamakon harin, mutane biyu
Masari ya ce bai umarci wani ma’aikacinsa ya kama dan jaridar ba kamar yadda darekta janar na labarai ga gwamnan ya sanar ta wata takarda ranar Lahadi da dare.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana kyakkyawan fatansa ga yan Najeriya kuma yace wannan ce shekarar su ta karshe dan haka vabu wasa a cikin ta
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari