Gwamnan Jihar Katsina
Gwmanan jihar Katsina,Aminu Bello Masari, ya sha alwashin kawo ƙarshen yan bindiga a jihohin arewa da abun ya shafa kafin shekarar2023 da za su sauka a mulki.
Wasu tsagerun bayan bindiga sun kashe mutane kuma sun sace wasu, sannan suka kona wani a motarsa har lahira a karamar hukumar Faskari, dake jihar Katsina .
Jami’an hukumar kwastam sun samu nasarar amshe ganyen wiwi dauri 250 mai kimar Naira miliyan 10.4 da ake zargin an kama hanyar kai wa ‘yan bindigar jihar, Vangu
Gwamnan jihar Katsina da wani dattijo dan ajinsu Buhari sun gana da shugaba Buhari cikin sirri bayan fatattakar masu zanga-zanga a jihar Katsina jiya Talata.
Bayan jagorantar dattawan Katsina zuwa fadar dhugaban ƙasa, Gwamna Aminu Masari yace kisan kwamishinan sa da aka yi ba shi da alaƙa da harin 'yan bindiga .
Matar tsohon kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina da aka kashe a gidansa da kuma yayansa sun yi magana kan irin kyawawan halayen marigayi Dakta Rabe.
Hukumar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar Kwamishann Kimiya da Fasahan jihar Katsina, Dr Rabe Nasir, wanda aka kaiwa hari gidansa ranar Alhamis.
Rahotannin da muke samu yanzun daga jihar Katsina sun bayyana cewa gwamnati ta bude layukan sadarwa da aka datse a baya dan dakile ayyukan yan bindiga a jihar
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya isa gidan kwamishinan kimiyya da fasaha, wanda yan bindiga suka bindiga a cikin gidansa dake Fatima Shema Estate.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari