Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Dazu ake rika rade-radin cewa gwamnatim Muhammadu Buhari ta cika alkawarin ceto ‘Yan makarantar da aka sace, mun gano cewa sam babu gaskiya a wannan rahoto.
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Gwamnan Katsina ya ce an gano wasu Dalibai da aka sace a Makarantar GSSS Kankara. Aminu Bello Masari ya bada adadin wadanda su ka tsira kawo yanzu da yara 17.
Ƴan bindigan da suka yi garkuwa da ɗaliban makarantar sakandare ta maza da ke Ƙanƙara a Katsina, sun tuntuɓi ɗaya daga cikin iyayen ɗaliban. A cewar Kadaria Ahm
A cewar hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad, Masari ya ziyarci Buhari ne domin yi masa bayani a kan inda aka kwana dangane da batun daliban makarantar sakandire
Wani yaron da ya tsere a Kankara ya bayyana adadin daliban da aka sace. Malam O. Aminu Maale ya tabbatar da cewa dalibai akalla 520 da aka sace a makarantar.
Za ku ji Miyagu sun kashe Manomi, sun sace mata a Jihar Shugaban kasa. Katsina ta gamu da hare-haren Miyagun ‘Yan bindiga da masu garkuwa da mutane a makon nan.
Gwamnatin jihar Katsina karkashin Gwamna Aminu Bello Masari ta yi umurnin kawo karshen zagon karatu na uku tare da rufe dukkanin makarantu har sai baba ta gani.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, a ranar Asabar, ya bukaci gwanatin tarayya da ta sanya dokar ta baci saboda matsalar tsaro a kasar nan bayan da
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari