Jihar Gombe
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jaddada cew ahar yau yana kokarin rarrashin mambobim PDP da suka nuna fushi domin dunkule wa wuri 1.
An tabbatar da cewa mutane biyu sun jikkata sakamakon rikici da ya barke tsakanin jami'an yan sandan da yan Kalare a jihar Gombe. Kakakin yan sandan jihar.
Hukumomi a jihar Gombe sun ayyana barkewar cutar amai da gudawa ta kwalara bayan da mutum 10 suka hallaka ta sanadin cutar da ta dade tana kisa a Najeriya.
Rundunar yan sandan Jihar Gombe a ranar Talata ta yi holen wani Mohammed Aminu da Salisu Sa'idu, wadanda aka kama yayin karban kudin fansa N300,000 daga iyalan
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya dira jihar Gombe domin halartar daurin auren dan gwamna, inda ya roki Gombawa su kada masa kuria
Wasu matan daga garin Filiya, a karamar hukumar Shongom, Jihar Gombe, a ranar Laraba sun yi zanga-zangan lumana bayan kisar da ake zargin makiyaya sun yi wa maz
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, yace jam'iyyarsa ta APC na da karfin da zata lallasa Atiku Abubakar a shiyyar arewa maso gabas a babban zaɓen 2023.
Hukukumar 'yan sanda reshen jihar Gombe ta nuna wasu 'yan mata kwayen juna guda 5 da suka haɗa kai suka lakada wa kawarsu duka har ta mutu kan wani saurayi.
Duk da zangon mulki na gab da karewa, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya amince da naɗin sabbin masu taimaka masa guda Bakwai, an bayyana sunayensu.
Jihar Gombe
Samu kari