Jihar Gombe
An bayyana yadda wasu mazauna kauye suka yiwa alkali da lauya jina-jina a wani yankin jihar Gombe, kamar yadda ya zo a wani rahoton jaridar da ta shahara a kasa.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da nasarar tsohon gwamna Danjuma Goje a matsayin dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta kama matashin ɗan shekara 28 da ake zargi da halaka, Hajiya Aishatu Abdullahi mai kimanin shekara 58 a duniya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin kwamishinonin zaben jihohi guda tara a yau Laraba 25 ga watan Oktoba, jihohin sun hada da Gombe da Zamfara da saura.
Wasu mutane da ba a gano ko su waye ba har yanzu sun je har ɗakin kwanan wata ɗaliba sun soka mata wuta a jihar Gombe, yan sanda sun fara gudanar da bincike.
Hukumar tsaro ta sibil defens ta tabbatar da cafke wasu mutane masu aikata luwaɗi da ke shirin gudanar da auren jinsi a jihar Gombe, bayan ta kai musu sumame.
Yanzu muke samun labarin yadda aka kame wasu tsagerun da ake zargi da kashe wata mata mais hekaru 58 a wani yankin jihar Gombe da ke Arewa maso Gabas.
Rundunar 'yan sanda sun tabbatar da kisan wata tsohuwa a birnin Gombe wanda 'yan ta'adda su ka yi mata yankan rago a Unguwar Jekadafari da ke jihar.
An karrama dan Najeriya mai shekaru 70 da ya kirkiri janareto mara amfani da mai da digirgir. Mallam Hadi Usman ya kuma kirkiri risho mai girki da ruwa.
Jihar Gombe
Samu kari