Fulani Makiyaya
Wasu sarakunan gargajiya a jihar Ondo sun bayyana cewa korar Fulani a jihar Ondo ba daidai bane. Sun ce kamar kowa Fulani suna da 'yan zama a ko'ina a kasar.
Gwamnan Oyo ya fito ya soki matakin Takwaransa na haramtawa Makiyaya kiwo. Seyi Makinde ya ce ba daidai ba ne a ba Makiyaya Fulani wa’adi su bar kasar da su ke.
Kungiyar dattawan arewa sunyi Allah-wadai da kudurin gwamnan jihar Ondo na fatattakar Fulani a dukkan dazukan dakekewaye da jihar. Sunce hakan ya saba doka.
Gwamnatin jihar Ondo a martaninta na maganar gwamnatin tarayya cewa ba ta yadda a fidda makiyaya daga jihar ba, tana zargin Garba Shehu da goyon bayan barna.
Fulani sun karyata Jami’an tsaro, sun fito sun fadi dalilin da ya sa su ka tashi daga rugarsu a Ebonyi. Sun ce ana binmu ana kashewa, kuma an ki yi wani abu.
Za ku ji wasu ‘Yan bindiga sun sake yin ta’adi a Jihar Kaduna, sun dura kan wani Fulani. Gwamna El-Rufai ya yi magana bayan ‘Yan bindiga sun yi wannan barna.
Amma wani Jami’in kungiyar Miyetti Allah ya bayyana cewa matasan kabilar Tibi sun kashe musu yan kabilar Fulani guda uku kwanaki uku da suka wuce a Yelwata.
Wani magidanci dan shekara 45, Kolese Womiloju tare da dan sa dan shekara 25, Taiwo sun fada hannun hukuma bayan an same su da laifin kashe wani matashin dan Fu
Shugaban kungiyar Miyetti Allah reshen jahar Oyo, Alhaji Yakubu Bello ya yi kira da a saka yan Fulani a cikin kungiyar tsaro ta musamman da gwamnatocin jahohin yarbawa ta kirkiro don kare yankin mai suna Amotekun.
Fulani Makiyaya
Samu kari