Labaran kasashen waje
Cibiyar binciken manyan laifuka a Amurka ta kwamuso wasu 'yan Najeriya da ke damfarar gwamantin Amurka cikin wani shirin tallafin marasa aikin yi na kasar.
Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig
Mutumin da ya yi yunkurin kashe shugaban kasar Mali ya mutu a magarkama yayin da ake ci gaba da bincike kan dalilai da suka jawo har ya hari shugaban kasar.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da ranar da za a bude kofa kowa ya shigo ayyukan Umrah. Sai dai, kasar ta sanya wasu ka'idojoji kan wasu kasashe tara (9).
Wani dan kasar Denmark da ya taba zanen batanci ga Annabi Muhammad SAW ya bakunci lahira bayan shafe shekaru yana boye-boye da masu barazanar kasheshi a duniya.
Kasar Larabara ta kirkiri wata manhajar wayar tafi da gidanka domin saukaka neman aure tsakanin mutane a kasar. An gindaya wasu ka'idoji wajen amfani da ita.
Hukumar ICPC ta koka kan yadda Najeriya ke dabai-baye da basussuka duk da cewa, za ta iya magance matsalolin da take fuskanta na bashi cikin sauki a yanzu.
Ministan shari'a Abubakar Malami ya yi martani cikin kakkausan harshe kan wani lauyan turai da ya yi martani game da kame Nnamdi Kanu sugaban kungiyar IPOB.
Tsohon shugaban kasar Amurka ya maka kamfanonin Fcebook, Twitter da Google bisa take hakkinsa na fadin albarkacin baki. Ya nemi kotu ta sa a janye dakatar dashi
Labaran kasashen waje
Samu kari