Labaran kasashen waje
Yanzun nan muke samun labarin cewa, jirgin sama mai saukar ungulu ya fado, ya tarwatse da babban hafsan tsaron kasar Indiya. Ba dai bayyana ya jikkata ko ya mut
Wani mutum ya ba da mamaki yayin da ya sayi gida mai daki hudu a kan kudi N416m ta yanar gizo. An yi tallan gidan ne ta yanar gizo, inda shi kuwa ya cire kudi
Yayin da ake ta ci gaba da jita-jitar kwace filin jirgin saman kasa da kasa na kasar Uganda, kasar China ta yi bayani dalla-dalla kan yadda take mua'amalantarsu
Wani yaro dan shekara 2 ya ba da mamaki yayin da ya koyi wani bangare na yaren jafananci cikin kankanin lokaci. Mahaifiyarsa ta bayyana irin baiwar wannan yaro.
Kasar Amurka ta ce zata ci gaba da tattaunawa da 'yan Taliban kan batutuwan da suka shafi wanzar da zaman lafiya da yaki da ta'addanci a kasar Afghanistan.
Aisha Buhari ta zama shugaba a kungiyar matan shugabannin kasashen Afrika masu fafatukar wanzar da zaman lafiya. An zabe ne jiya a wani taron da aka yi a Abuja.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Poland ya yi fice a siyasar kasar, inda ya zama sanata na farko bakar fata a kasar. Ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa.
Wani bidiyo da muka samo a kafar Instagram ya bayyana yadda wani matashi ya bar sana'a ya koma aikin kallon jiragen kasa a wani yankin kasar Burtaniya ta Turai.
Wani bidiyo ya nuna yadda wasu mutane ke ta kwasar kudade a jihar California ta kasar Amurka yayin da wata mota ta yi barin kudade. 'Yan Najeriya sun yi martani
Labaran kasashen waje
Samu kari