Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitaccen jarumin masana'antar shirya wasan fina-finan Hausa (Kannywood), Adam Zango, ya ja layi tsakaninsa da masu zagi ko cin mutuncin mahaifiiyar sa da ke ciki ko wajen masana'antar Kannywood, kamar yadda kamfanin dillancin laba
Fitacciyar jaruman Kannywood, Nafisa Abdullahi tayi kaca-kaca da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan rashin cewa komai a kan kashe-kashen da akeyi a wasu kauyukan jihohin Zamfara. Jarumar ta soki shugaba Buhari a bisa maganan da
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Maryma tana cewa babban aikinta a matsayin jakadiyar wannan kamfani shine zata dinga yi musu bidiyo da hotuna don yin tallace tallace dasu, hakanan zata yi amfani da shafukanta na sadarwar zamani wajen
Mansurah Isah tsohuwar jaruma ce a Kannywood. Ta auri daya daga cikin tsaffin jiga-jigan jaruman Kannywood wato Sani Danja kuma a halin yanzu sun kai shekaru 11 suna tare. A hirar da daily Trust tayi da ita, jarumar ta tabo batutu
Jarumar wadda sauran abokan aikinta suka rika sanya wa albarka a kafafen sada zumunta ta kasance tana gudanar da ayyukan tallafawa al'umma a jihar Kano da sauran jihohin Arewa tun a baya. Shahararen dan wasa kuma mawaki na Kannywo
Wasu daga ciki fitattun jaruman masana’antun nishadantarwa sun yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari muranar sake lashe zabe a karo na biyu. Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, ya bayyana jin dadin sa
Gwamnan Kano zai aurar da Zaurawa da-dama kwanan inda aka shirya za a aurar da Mata a Kano domin rage biye-biyen ‘yan mata. Yanzu haka hukumar ta Musulunci ta Hisbah ta tantance Mata har 8000 da za ayi wa auren.
Fitaccen jarumin masana’antr shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Abba El-Mustapha, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su san cewar akwai rayuwa bayan zabe, don haka kar su bari siyasa ta raba kan su. El-Mustapha, wanda aka fi sani da
Kannywood ta taka rawar gani matuka a siyasar 2019, domin kuwa duk dan takarar daya samu nasara tsakanin Atiku da Buhari, toh lallai akwai gudunmuwar jaruman fina finan Kannywood a nasarar daya samu, kamar yadda Legit.ng ta ruwait
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari