Fittaciyar Jarumar Kannywood
Nairaland ta leka zauren Kannywood inda ta kawo jerin tarin kyawawan matan da ke cikin harkar wasan kwaikwayon Hausa. Daga cikin wadannan ‘Yan mata da ake ji da su akwai Hadiza Gabon, Nafisa Abdullahi da sauran su.
Shahararriar jarumar na ta masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana matsayar soyayyarta da jarumi Adam A. Zango, a cewarta a baya sun yi soyayya da shi, sai dai yanzu mutunci kawai suke yi.
Fitaciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau tayi tsokaci kan ikirarin soyayar da aka ce tana yi da mawakin Amurka, Aliane Damala Bouga wanda akafi sani da Akon. A hirar da akayi da ita a shirin Kundin Kannywood da ake nunawa a tashar
Fitacciyar jaruma masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Gabon, ta yi murnar samun kyautar motar alfarma daga wurin wata kawar ta, Laila Ali Usman, shugabar kamfanin L and N interiors. Jarumar ce da kanta ta sa
A yayin da jarumai irinsu Adam A. Zango, Darekta Aminu Saira, Rikadawa, Daushe, Fati Shu'uma, Rukayya Dawayya da wasu da dama ke goyon bayan takarar Buhari, jarumai irinsu Sani Danja, Bashir Nayaya, Fati Muhammad, da sauransu ce
Wasu hotunan jarumar masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Rahama Sadau, na motsa jiki da jaridar Legit.ng ta ci karo da su a dandalin sada zumunta ta yanar gizo, sun sa haifar da cece-kuce da cacar baki a tsakanin maza. A
A wani sako da ya saki a shafinsa na dandalin sada zumunta (Instagram), Ali Nuhu, ya bayyana cewar ya nada jarumar a mukamin ne saboda kwarewar ta a cikin shirin fim. "Ma'anar uwargida shine wata mace da ta zama daban. Ta fara shi
Shaharariyar jarumar wasan kwaikwayo na Dadin Kowa Sabon Salo da ake nunawa a Arewa 24, Fati Nayo wanda akafi sani da Kyauta Dilaliya ta bayyana cewar sheda mara kyau da al'umma ke musu ne dalilin da yasa mafi yawancin su yin aure
A daren ranar Alhamis, 18 ga watan Oktoba, ne jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood su ka ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa dake birnin tarayya, Abuja. Jaruman, maza da mata, sun bayyana cikin
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari