Bidiyo: Sadiya Haruna ta tona asirin Alasan Kwalle da yadda yaso yin zina da ita a masana'antar Kannywood

Bidiyo: Sadiya Haruna ta tona asirin Alasan Kwalle da yadda yaso yin zina da ita a masana'antar Kannywood

- Tsohuwar 'yar wasan Hausa Sadiya Haruna ta tona asirin fitaccen dan wasan Hausa Alhassan Kwalle

- Ta bayyana cewa har Maiduguri ya bita akan ya kwanta da ita taki yadda

- Ta bayyana cewa babbar matsalar masana'antar Kannywood ita ce hassada

Tsohuwar jarumar masana'antar Kannywood Sadiya Haruna ta fallasa asirin yadda ta yi da babban jarumin shirya fina-finai Hausa Alhassan Kwalle.

Tsohuwar jarumar ta bayyana cewa yadda suka hadu da ita, ya nuna mata kuru-kuru cewar yana so yayi iskanci da ita, wanda har yanzu baza ta taba mantawa da cin amanar da yayi mata ba.

KU KARANTA: Jerin mutane 40 da aka fi so a duniya

Ga abinda tsohuwar jarumar ta ce:

"Babbar matsalar masana'antar Kannywood hassada ce, kowa yana so yafi wani, baya so wani ya fishi, duk mutum mai ilimi ya kamata ya bar hassada, saboda idan mutum na hassada ba yadda za ayi ya cigaba a rayuwarshi.

"Sannan Alhassan Kwalle ka fita a ido, kada na sake ji kayi magana a kaina, haduwan da nayi da kai a Maiduguri babu yadda baka yi ba akan na kwanta da kai naki yadda," a cewar jarumar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng