Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama Sadau, wacce yanzu haka take taka muhimmiyar rawa a fina-finan Kudancin Najeriya na Nollywood, ta bayyana wani sirri dangane da rayuwarta...
Masana'antar Kannywood Allah ya albarkaceta da kyawawan mata kimanin guda dari biyar na yankin nahiyar arewa, wadanda suke da kwazo, ilimi da kuma sura ta jiki. Wannan ne yasa muka gabatar da wani bincike domin gano muku...
A wani rahoto da muka samu a shafin jaridar Hausa Trust ya bayyana yadda shahararren jarumin wasan Hausan nan na masana'antar Kannywood, Alhaji Tanimu Akawu, wanda ya bayyana cewa yanzu haka ya kai kimanin shekaru 18...
A wani bidiyo da aka hasko fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpreety, an hasko ta tana cin abinci, yayin da shi kuma shahararren jarumin nan Adam A Zango yake daukarta a bidiyo.
A karshe, jarumar ta shawarci 'yan uwanta 'yammata da su kasance nagari, masu hakuri a duk yanayin da suka tsinci kansu a cikin rayuwar aure. Wasu masu sharhin fina-finai sun bayyana cewa shirin fim din 'kwadayi da buri' ya yi dai
Fitacciyar jarumar da tayi shuhura a shekarun baya kuma mata ga marigayi jarumi Ahmad S. Nuhu wato Hafsat Shehu ta dawo harkar wasan fina-finan Hausa na Kannywood bayan shekaru goma sha biyu da rasuwar mijinta...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, wacce tauraruwarta ke haskawa a masana'antar Kannywood, Zulaihat Ibrahim, wacce aka fi sani da Zpreety, ta yi wata muhimmiyar magana akan motar da Adam Zango yace ya saya naira miliyan 23...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan wacce tauraruwar ta ke haskawa a yanzu, Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure a yanzu. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da tayi da gidan rediyon Freedom dake Kano...
Fitacciyar 'yar wasan fim din Hausa, Rukayya Dawayya, ta bayyana irin yadda take jin bakin cikin yadda tsohon mijinta, Adamu Teku ya saketa ta hanyar tura mata sakon wayar salula. Jarumar ta bayyana hakan ne lokacin da take...
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari