Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

- Jaridar Legit.ng ta yi kokarin binciko muku jerin jaruman Kannywood guda bakwai da har yanzu ba su yi aure ba

- Jaruman wadanda suke da mutukar kyau ga kuma tarin masoya masu yawa, amma har yanzu ba aji suna yin maganar aure ba

- Wannan dalili ne yasa wasu mutane ke yi musu kallon 'yan iska wasu ma suke kiransu da karuwai

A yayin da mutane ke ta fa man rububi domin samun shiga a wajen fitattun jaruman na masana'antar Kannywood, sai gashi su kuma jaruman ba wannan ne a gabansu ba, domin kuwa yawancinsu sun saka sana'arsu ne a gaba da kuma kasuwancin da suke yi domin dogaro da kai.

Wannan dalilin ne yasa mutane da yawa ke yiwa jaruman wani kallo na daban, inda wasu ke musu kallon fitsararru, 'yan iska, wasu ma suna kiransu da suna karuwai, saboda sun ki tsayawa su yi aure.

Fitattun jaruman wadanda suke da kyau, kwalisa, ga kuma tarin masoya, har yanzu dai ba aji suna maganar aure ba, hakan yana da nasaba da abinda wasu ke cewa na suna ruwan ido, wasu kuma sunce suna jiran zabin Allah ne.

KU KARANTA: Ango da Amarya sun mutu mintuna kadan bayan kammala daurin aurensu

Wannan dalili ne yasa jaridar Legit.ng ta binciko muku jerin kyawawan jaruman guda takwwas wadanda har yanzu basu yi aure ba.

1. Hadiza Gabon

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

2. Amina Amal

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

3. Maryam Yahaya

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

4. Aisha Tsamiya

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

5. Nafisa Abdullahi

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

6. Rahama Sadau

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

7. Fati Washa

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

8. Fati Shu'uma

Kyawawan hotunan 'yan matan Kannywood guda takwas da har yanzu ba su yi aure ba

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel