Fittaciyar Jarumar Kannywood
Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Maryam Yahaya ta fadada hanyoyin samun kudinta, inda ta karkata daga harkar fitowa a fina finai kadai don samun kudi zuwa wata sabuwar sana’a ta daban.
Fitaccen marubuci kuma jarumin fina-finan Hausa Dan'azumi Baba Cediyar 'Yan Gurasa wanda aka fi sani da kamaye ya bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu ce tafi cancanta ta zama gwarzuwar shekara a masana'antar Kannywood ba Fati Washa.
Ministan Sadarwa na Najeriya kuma shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya yaba ma fitacciyar jarumar Kannywood, Haliza Aliyu Gabon akan wani rubutu da ta wallafa a shafinta na Twitter.
Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon, ta roki gafarar Allah kan wani subutar baki da ta ce ta yi da na sanin yin ta a shafin Twitter a ranar Lahadi
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa, ta karbi kyautar gwarzuwar jaruman hausa a wani bikin fina-finan Afirka da aka yi a Birtaniya. Washa ta mashe kyautar gwarzuwar shekarar...
Daya daga cikin jarumai mata da tauraruwar su ta haska a baya mai suna Safna Aliyu wacce a yanzu ta dauki mai tsawo ba tare da an ganta a cikin harkar fim ba, jarumar ta bayyana rashin fitowarta a fim a matsayin wani abu da ya...
A wani labari da Tashar Tsakar Gida ta YouTube ta wallafa ta bayyana cewa a yau Juma'ar nan ne aka daura auren jaruma Hafsat Shehu wacce ta kasance tsohuwar matar ga marigayi jarumi Ahmad S Nuhu, haka kuma ta kasance tsohuwar...
Hotunan Nafisah Abdullahi cikin kayan Sojoji sun rikita Tuwita inda aka ji Tauraruwar ta Kannywood ta na jawo hankalin jama’a da su tsaya a matsayin da Ubangiji ya ajiyesu.
Tsohuwar jarumar fim wadda tauraruwar ta ta yi haske a shekarun baya Fati Baffa Fagge, wadda aka fi sani da Fati Bararoji. Ta bayyana shirin ta na yin aure a duk lokacin da ta samu mijin da zai aure ta...
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari