Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya karyata zargin matashi dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore da ya yi zarge-zarge kan gwamnatinsa da cin zarafi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wani tsoho mai shekara 65 bisa zargin safarar makamai a jihar Anambra. Tsohon ya amsa laifinsa yayin masa tambayoyi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Daga cikin miyagun da aka kashe har da wasu kwamandojin kungiyar.
Janar Christopher Musa ya ce ana ci gaba da bibiyar masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya, inda hukumomin tsaro da NFIU ke bin sawun kuɗaɗensu.
Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya nuna damuwa kan samun sojoji da ba su da kwarewar aiki, ya ce rundunar tana daukar tsauraran matakai wajen daukar ma’aikata.
Buratai ya ce Najeriya na bukatar matakin kulle irin na COVID-19 domin kawar da ta’addanci, tare da haɗin kai, wayar da kai da tsare-tsaren dogon lokaci.
A labarin nan, za a ji cewa, za a ji cewa mazauna jihar Katsina sun bayyana irin halin kunci da razana da su ka shiga bayan 'yan ta'adda sun kai masu hari.
Shugaban kungiyar Boko Haram da sojojin Nijar suka ce sun kashe ya fito ya karyata labarin. Muhammad Ibrahim da aka fi sani da Abu Umaima ya ce ba a kashe shi ba.
Sojojin Nijar sun ce sun kashe shugaban Boko Haram da ya gaji Abubakar Shekau a 2021. An kashe Ibrahim Muhammadu ne ana wani farmaki a Tafkin Chadi.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari