Gwamnatin tarayyar Najeriya
Magoya bayan APC sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi wani abun a zo a gani wa 'yan Najeriya. Sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda ake kokawa.
Kungiyoyin masu amfani da wutan kantarki sun ki amincewa da karin farashin wutan lantarki da NERC ta aminta dashi. Sun nuna hakan rashin adalci ne tsagwaro.
'Yan sanda sun gurfanar da wasu jami'an gwamnati da ake zargi da sace kayan tallafin Korona a jihar Oyo. An gurfanar dasu tare da 'yar kasuwar da ta siya kayan.
Hukumar NIMC ta kirkiri manhajar wayan hannu dan saukake wa 'yan Najeriya amfani da morar katin dan kasa a duk inda suke. Manhajar ta bayyana mai saikin amfani.
Masana sun bai wa gwamnatin Najeriya shawara a kan kada a yi wa 'yan Najeriya rigakafin Korona har sai an gudanar da wani bincike kan kwayar cutar a jikinsu.
Kanin Sarkin Daura Alhaji Abdullahi Umar Maitaro, Allah ya yi masa rasuwa sakamakon hatsarin mota da rutsa dashi tare da wasu mutane biyu a mota ranar lahadi.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta sake jaddada wa 'yan Najeriya cewa gwamnati bata yadda a ci gaba shigo da shinkafa ba duk da an sake bude iyakokin kasar.
A rahoton da jaridar Vanguard ta wallafa ta gano cewa akwai kura-kurai da yawa a kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu ya sanya hannu a makon da ya gabata.
Gwamnatin jahar Zamfara ta amince da sake kudi N250m don zuba hannun jarin da zai kawo wa jihar ci gaba. Tuni gwamnatin jihar ta sayi wani babban otal a Abuja
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari